Kamfanin Dangote (DIL) ya zargi Kamfanonin Mai na ƙasa da ƙasa (IOCs) da ke aiki a Najeriya da laifin kawo...
Asalin Bitcoin wadda aka ƙirƙiro a 2009 ba wai kawai batu ne na Satoshi Nakamoto ba, wanda ya ƙirƙiro shi,...
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya gayyaci kasashen duniya, musamman na Nahiyar Afirka da su garzayo don amfani da damar...
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta bayyana cewa farashin shinkafa da gari da tumatur sun karu da kaso 141 a...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya sanar da cewa kananan bankuna irinsu Opay, Palmpay, Kuda da Moniepoint da aka umurta su...
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Dr. Barau I. Jibrin, ya ƙaddamar da motocin bas guda 107 na kamfanin sufuri na Kano...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya janye umarnin da ya bayar ga dukkan bankunan kasuwanci a ranar 6 ga Mayun shekarar...
Majalisar Dattawa ta sahale wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ciyo bashin Dala miliyan 500 da nufin samar da mitocin wutar...
Darajar kuɗin Nijeriya na Naira ya ci gaba da faɗuwa a ƙarshen wannan mako inda farashin duk Dalar Amurka ɗaya...
Ƙungiyar kare haƙƙin ’ƴan ƙasa da tabbatar da shugabanci na gari (SERAP) ta buƙaci shugaban ƙasa Bola Tinubu da ya...