Tsohon Ministan sufurin kuma dan takara a zaben Najeriya dake tafe Rotimi Amaechi ya nisanta kansa daga duk wata tuhuma...
Taken Waken Salaam Farmande A Filin Wasan Azadi Na Babban Birnin TehraSalaam Farmande taken waken da ya girgiza duniya kuma...
Wasu alkaluma da kamfanin dillancin labaran Faransa ya tattara, sun nuna yadda cikin watanni 5 hare-haren bindiga dadi suka yi...
Fira Ministan Birtaniya Boris Johnson ya amsa laifin karya dokar hana fita ta hanyar halartar wani bikin rawa a fadar...
Gwamnatin Chadi ta ce, fada da aka gwabza tsakanin masu hakar zinari a arewacin kasar ya yi sanadiyar mutuwar mutane...
Hukumar ayyukan jinkai ta Majalisar Dinkin Duniya ta baiyana cewar rikicin hare haren masu ikrarin jihadi a yammacin Jamhuriyar Nijar...
Kungiyar tarayyar Turai ta tallafa wa Jamhuriyar Nijar da kudaden da yawansu ya kai euro miliyan 105, kwatankwacin CFA biliyan...
Iyalan fasinjojin jirgin kasan da ‘yan ta’adda suka yi garkuwa da su bayan harin da suka kai musu akan hanyar...
Matsalar ayyukan ta’addanci dake karuwa a kasashen Afirka tare da juyin mulkin da sojoji ke yi wajen kawar da zababbun...
Gwamnatin Birtaniya ta sanar da amincewa da shirin hamshakin attajirin Amurka Todd Boehly na sayen kungiyar Chelsea daga hannun takwaransa...