Gwamnatin Brazil tace adadin mutanen da suka mutu sakamakon ruwan saman da aka shatata makon jiya ya kai 79, yayin...
Kunzumin Yahudawa bakin haure 'yan share wuri zauna ne suka yi tattaki a Birnin Kudus dauke da tutar Israila matakin...
Hukumar dake yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta kama tsohon Gwamnan Zamfara Abdulaziz Yari dangane da binciken...
A Burkina Faso, dubban magoya bayan tsohon Shugaban kasar Roch Marc Christian Kabore ne suka fito zanga zanga don nuna...
Babbar jami’ar kula da kare hakokkin bil Adam karkashin inuwar Majalisar Dinkin Duniya Michelle Bachelet yayin wani taron manema labarai...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta dage gudanar da zaben fidda gwanin da zai tsaya mata takarar zaben shugaban kasa...
'Yan majalisar dokokin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya sun kada kuri'ar amincewa da soke hukuncin kisa, matakin da suka aiwatar a...
Gwamnan Jihar Borno dake Najeriya Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana dalilan da zasu hana shi karbar tayin zama mataimakin...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta kwana tana gudanar da zaben fitar da gwani na masu neman takarar mukamin gwamna...
Gwamnan Jihar Rivers da ke Najeriya, Nyesom Wike ya musanta sahihancin bayanan da ke cewa, gwamnatin Jihar ta rusa Masallaci...