A safiyar yau litinin ne wanda yayi dai dai da 4 ga watan june jagoran juyin juya halin halin musulunci...
Gwamnatin Kasar Chadi ta kafa dokar kar-ta-kwana akan karancin abinci a kasar, inda ta bukaci kasashen duniya da su kai...
Ministan cikin gidan Faransa Gerald Darmanin ya nemi gafara akan yadda 'yan sandan kasar suka yi amfani da hayaki mai...
Yau Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu ta cika shekaru 98 a duniya, inda rundunar sojin Birtaniya ta gudanar da bikin...
Dubban mutane ne suka yi dandazo yau alhamis a tsakiyar birnin London don gudanar da shagulgulan taya Sarauniya Elizabeth murnar...
Shugabannin Kasashen Turai sun yanke hukuncin haramta sayen kashi biyu bisa uku na man kasar Rasha sakamakon yadda suka lura...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana kamfanonin taba sigari a matsayin manyan masu gurbata muhalli da kuma haifar da dumamar...
Rundunar sojin Jamhuriyar Congo da wasu kungiyoyin fararen hula sun ce, mayakan ‘yan tawaye sun kashe fararen hula da dama...
Rahotanni sun tabatar da cewa ‘yan bindiga sun kashe tsohon kwamishinan hukumar kula da yawan al’umma ta kasa wato NPC,...
Masu aikin ceto a Brazil na cigaba da neman masu sauran rai cikin laka da baraguzan gine-gine, biyo bayan mummunar...