Yan bindiga sun sake kai hari a Bayelsa, wannan karon sun kashe Honarabul Odeinyefa Ogbolosingha, shugaban matasa kuma jigon PDP....
Zainab Matar Ahmad Usman, dan banga da aka yi kashe a Lugbe Abuja kan zargin yi wa Annabi batanci ta...
Gwamnonin Jami’iyyar APC na Arewa sun karyata zargin da ake musu na cewa daukar Kashim Shetiima a matsyin abokin takara...
National Democratic Institute % International Republican ta gabatar da bincikenta a kan zaben 2023. Cibiyar ta nuna zai yi wahala...
Wani matashi ya yi wa 'yan sanda magana a Twitter kan yadda ya turawa matar aure sakon yana son ta...
Malam Abduljabbar ya nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano, Dokta Tijjani Yusuf Yakasai ya sauya masa kotun da ke sauraren...
Hon. Muhammad Gudaji Kazaure ya jadadda cewar har gobe shi dan kashenin shugaban kasa Muhammadu Buhari ne. Dan majalisa mai...
Boko Haram Dakarun rundunar sojojin Najerita na Operation Hadin Kai sun tabbatar da sake ceto ‘yar makarantar Chibok a jihar...
Kungiyar goyon bayan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, TSO, ta ce tsoron Tinubu da Kashim Shettima ne yasa yan adawa suka...
Yan bindiga da suka sace wani mai sayar da burodi a unguwar Ifawara a Osun sun nemi a biya N500,000...