‘Yan kasuwan mai daga kamfanin Canaf da BLCO da sauran wasu masu hada-hadar kasuwancin man fetur sun gudanar da zanga-zanga...
Rabiu Musa Kwankwaso da ‘yan tawagarsa sun kai ziyara zuwa gidan Farfesa Ango Abullahi. ‘Dan takaran shugaban kasar ya yi...
Muhammadu Buhari yana birnin Monrovia na Laberiya tun dazu da yamma inda ake bikin ‘yancin-kai. Shugaban Najeriyan ya hadu da...
Mutane sun shiga halin tsoron a wasu yankunan birnin tarayya saboda munanan labaran da aka samu. Akwai yiwuwar ‘yan ta’adda...
A karshen waan Yulin nan ne hukumar INEC za ta daina yi wa mutane rajistar sabon katin zabe. Alkaluman da...
Hukumar EFCC ta yi ram da wasu bokaye 3 da suka dinga damfarar wani 'dan siyasa kudi har N24 miliyan...
Hukumar INEC ta fitar da jerin wadanda za su shiga zaben Gwamnan jihar Akwa Ibom a 2023. Rahotanni sun tabbatar...
A yau ranar Talata, 26 ga watan Yulin 2022, Kungiyar Kwadago ta kasa NLC ta fito kwanta da kwartata a...
Bidiyon wani jami'in 'dan sanda yana karbar cin hanci ba tare da boye fuskarsa ko nuna tsoro ba ya bayyana...
Bayan watanni biyu a tsare, Alkali ya bada belin Beatrice Ekweremadu mai shekara 55 a Duniya. Kotun Birtaniya ta amince...