Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana sabbin takadun kudin Najeriya da aka sauyawa fasali. Gwamnan CBN ya mayarwa kungiyar Miyetti Allah...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace akwai fiye da gangunan danyen mai Biliyan 1 a Kolmani. A sanadiyyar wannan arziki, Mai...
Tsohon dan takarar gwamna ya shiga hannun hukuma bisa zargin ya sace kayayyakin da suka kai miliyan 800. An gurfanar...
Sam Bankman-Fried ya yi murabus a matsayin shugaban FTX yayin da kamfanin sa na crypto ya bayyana karyewar tattalin arziki....
‘Yan canjin kudi a jihar Adamawa sun fara tsoron taba Dalar Amurka, ganin yadda farashi ke yawo. Masu harkar BDC...
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya sake bude shahararriyar kasuwar shanu ta Gamboru dake karamar hukumar Ngala ta...
Yayinda ake cigaba da fama da tsadar mai a birnin tarayya, Legas da wasu jihohi, NNPC tayi magana. Gwamnatin tarayya...
Masu kudin da suka boye su na tsawon shekaru suna dawo da su banki a dalilin wa’adin da Gwamnan CBN...
Hukumar EFCC ta gurfanar da Odito-Janar na kananan hukumomi a Damaturu kuma ta kwace dukiyar sa. Babbar kotun tarayya ce...
A karshe makon da ya gabata sai da masu Dalar Amurka suka saidawa jama’a Naira 1 a kan N910 a...