Kamar yadda gidan jaridar Leadership ta rawaito, ya tabbatar da cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ta dakatar da fitar da Gas...
Har ila yau, alƙawuran Bin Salman ba su cika ba. Har ila yau Bincike ya nuna a watan da yagabata...
A kasuwar gwamnati darajar naira ta dan samu cigaba idan aka kwatanta da baya inda ta kai N1,551.24 duk dala...
Kudin Nijeriya a kasuwar musayar kudi ta bayan-fage ta karye, inda Naira 2000 take daidi da Fam 1 na Burtaniya....
Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya amince da kafa wani kwamiti mai mambobi 27 da zai tabbatar da dokar...
Ƙungiyar Ƙwadago ta Nijeriya NLC, za ta gudanar da wata zanga-zanga ta kwanaki biyu a fadin kasar a ranakun 27...
Kungiyoyin Kwadago na Nijeriya, NLC da TUC reshen jihar Jigawa Sun Ki Amincewa Da Karin Albashin Naira 10,000 da gwamnatin...
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano yace zai roki shugaban kasa Bola Tinubu ya sa baki domin nemo mafita kan...
Wasu mata, a yau Litinin sun fito kan titi tare da yin cincirindo a kan titin Kpagungu da ke Minna-Bida...
A ranar 29 ga watan Janairu, aka gayyaci Madam Yan Yuqing, karamar jakadiyar kasar Sin dake Legas, don halartar bikin...