Kakakin majalisar wakilan Nijeriya, Tajudden Abbas, ya ce, Nijeriya ta yi asarar naira tiriliyan 16.25 sakamakon satar danyen mai a...
Domin rage radadin cire tallafin man fetur, Gwamna Babagana Umara Zulum, a ranar Talata, ya gabatar da chekin naira biliyan...
Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi II, ya ce, tsohuwar gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ce ta yi sanadin tabarbarewar...
Kungiyar Kwadago ta Nijeriya NLC, za ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki biyu daga ranar Talata 5 ga watan...
Wasu mazauna Jihar Kano sun bayyana damuwarsu kan karin kudin shiga gidajen wanka da ba-haya, wanda ya kai kusan kashi...
Gwamnatin jihar Kano ta maka gwamnatin tarayya a gaban wata babbar kotun jihar bisa abin da ta bayyana a matsayin...
Wani babban burin da kasashe masu tasowa suka sanya a gaba shi ne ci gaban hadin tattalin arziki, da zamanantar...
Tsohon shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Sanata mai wakiltar Yabe ta Arewa, Dr. Ahmad Lawan, ya tallafa wa al’ummar mazabarsa da...
Cinikayyar kasar Sin da sauran kasashe hudu na BRICS ya ci gaba da habaka cikin sauri cikin watanni 7 na...
A halin yanzu bangaren masu masana’antun kiwon kaji a Nijeriya da aka kiyasta ya kai na Dala fiye da Biliyan...