A makon nan ne gwamnatin tarayya ta cimma matsayar dage takunkumin bayar da canjin Dala a farashin gwamnati ga ‘yan...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bada tabbacin hada hannu da malaman addini domin magance kalubalen talauci da ake fuskanta na sama...
Ana ci gaba da tafka muhawara dangane da jerin yawan makarraban da wasu gwamnoni suka nada a jihohinsu. Mutane da...
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Ola Olukoyede a matsayin sabon Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana a ranar Lahadi cewa, a yanzu haka an kusa kammala aikin katafaren Kamfanin sarrafa...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin N-Power har illa-masha-Allah. Matakin na zuwa ne bisa wasu abubuwan da aka gano game...
Ana ci gaba da fuskantar karancin kwan gidan gona a Jihar Neja, biyo bayan rufe gidajen gona da ake ci...
A kwanaki ne wata kungiya mai zaman kanta mai suna ‘Centre for the Promotion of Pribate Enterprise (CPPE)’ ta aika...
Bankin Duniya ya ce ana sa ran bunkasar tattalin arzikin yankin kudu da hamadar sahara zai ragu a bana, sakamakon...
Hukumar Yaki Da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC), ta ce, ta samu izinin kama tsohuwar ministan...