Ministan Albarkatun Ruwa, Farfesa Joseph Terlumun Utseb, ya kaddamar da shirin noman rani; wanda aka yi wa lakabi da ‘Rafin-Yashi’....
Tallafin kudaden harkokin kiwon lafiya da ake samar wa yankin Yammaci da Tsakiyar Afirka ya ragu da kusan kashi 50...
Duk da naira biliyan 180 da tarayya ta bai wa jihohi don raba tallafin rage radadin kuncin rayuwa sakamakon cire...
Gwamnatin Kano ta ce, ta sake dawo da ma’aikata 9332 cikin wadanda ta dakatar da albashinsu sama da 10,000 bayan...
An kaddamar da shirin horas da daliban dake koyon ilimin fasahohi daban daban mai lakabin “Luban workshop”, a jami’ar IPRC...
Jakarta (IQNA) Al'ummar Indonesiya sun goyi bayan fatawar majalisar malamai ta wannan kasa tare da kauracewa kayayyakin gwamnatin sahyoniyawan. Kamfanin...
Ko mai ya faru, Hukumomin Saudiyya suka soke bizar dukkan fasinjoji 264 da aka yi jigilarsu zuwa Jeddah daga Kano...
Isra'ila ta kwashe kwana 38 tana luguden wuta a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar akalla mutum 11,100, ciki...
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Mataimakiyar firaministan kasar...
Gaza (IQNA) Abdulrahman Talat Barhoun wani yaro Bafalasdine wanda ya haddace kur'ani mai tsarki tare da 'yan uwansa uku da...