Tashar Rasha Today ta bayar da rahoton cewa, shafin yada labarai na The Intercept ya bayar da bayani dangane da...
Kamfanin dillancin labaran alfurat News ya bayar da rahoton cewa, ministan harkokin cikin gida na kasar Iraki Usman alghanimi ya...
Rohatanni daga kasar Kamaru na cewa akalla sojojin kasar 9 suka gamu da ajalinsu sakamakon hare-hare maban-banta da mayakan ‘yan...
Hukumomi a Burkina Faso sun sami nasarar kubutar da yara 374 daga hannun masu safarar mutane zuwa kasashe dake makwaftaka...
Sakatare janar na majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya ce ya zama dole ne manyan kasashen duniya su mu’amalanci Taliban...
Dan wasan tsakiya na Tottenham, Dele Alli yace tsohon kocinsa Jose Mourinho ya cika mayar da hankali a kan abokan...
A Najeriya, daliban sakandiren Yauri sun cika kwanaki 90 a hannun ‘yan bindigar jihar Kebbi yayinda takwarorinsu na kwalejin Bethel...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi majalisar dattawan kasar ta amince da ciwo karin bashin dala biliyan 4 da kuma...
Shugaban Sojin da suka gudanar da juyin mulki a kasar Guinea sun fara tattaunawa da bangarorin siyasar kasar na kwanaki...
Wasu majiyoyi a Faransa sun ce gwamnatin sojin Mali na tattaunawa da sojojin hayar dake kasar Rasha domin daukar su...