Kungiyar Kwadago ta Nijeriya ta yi barazanar gudanar da gagarumar zanga-zanga a fadin kasar sakamakon karancin takardun kudi a hannun...
Amman (IQNA) Wata shahararriyar kungiya a kasar Jordan ta yi kira da a hana fitar da kayayyakin noma daga wannan...
Bankin Duniya ya sanar da ba da tallafin dala miliyan 20 a Gaza Bankin Duniya ya sanar da ba da...
Daruruwan masu zanga-zangar sun yi Allah wadai da tallafin kudi da Disney ke baiwa gwamnatin sahyoniyawan ta hanyar gudanar da...
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga ƙungiyar masu saka tallace-tallace a kafafen...
Gaza (IQNA) Bidiyon kiran sallar da aka yi kan rugujewar wani masallaci a Gaza ya samu karbuwa daga masu amfani...
Babban bankin Nijeriya (CBN), ya sanar da matakin haramta hada-hadar kudi a asusun ajiyar banki da babu BVN da lambar...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aike wa majalisar dokoki takardar neman amincewarta domin ciwo bashin m kudi dala biliyan 8.69...
Hamshakin attajirin nan dan kasar Amurka Elon Musk ya yi watsi da gayyatar da kungiyar Hamas ta yi masa na...
Shugaban kungiyar agaji ta Red Crescent ya bayyana cewa: A rana ta 47 ta gudanar da ayyukan jin kai na...