Dan wasan gaba na Manchester City Raheem Sterling da kwantiraginsa ke shirin karewa a shekarar 2023 ya ce tun daga yarinta...
Dakarun hadakar kasashen kudancin Afrika sun yi nasarar fatattakar mayakan da ke ikirarin jihadi a yankin Cabo Delgado da ke...
Shugaban Tunisia Kais Saied ya zargi wasu ‘yan siyasa da kitsawa kasar manakisa ta hanyar amfani da ‘yanciraninta da ke...
Ma’aikatar Lafiya a Afrika ta kudu ta sanar da shirin fara bai wa kananan yara ‘yan shekaru 12 allurar rigakafin...
Shugaban Korea ta Arewa Kim Jong Un ya soki Amurka da zama ummul-haba-isin tashe-tashen hankulan da ke faruwa a tsibiri...
Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ta bayyana cewar, Najeriya ce kasar da tafi kin baiwa mata mukaman shugabanci a matakin zabe...
Wakilan kasashe da dama ne suka taru a Belgrade, babban birnin kasar Serbia a yau, don bikin cika shekaru 60...
Majalisar Dokokin Jihar Zamfara dake Najeriya ta dakatar da mambobin ta guda biyu da ake zargin suna mu’amala da ‘Yan...
'Yan tawayen yankin Tigray na Habasha sun zargi sojojin kasar da kaddamar da mabanbantan hare-hare ta kasa a kusan kowanne sashe na...
Kwararrun hukumar Lafiya ta Duniya WHO kan sha’anin rigakafi sun amincewa mutane da ke da garkuwa jiki mai rauni su...