Kungiyar Hamas ta falasdinawa masu gwagwarmaya don kwatar ‘yancin falasdinawa ta yaba da matsayinda kasar Malaysia ta bayyana na goyon...
Tawagar kwallon kafar Najeriya Super Eagles ta dan rage matsayi a sabon jadawalin FIFA na kasashen da suka fi iya...
Jose Mourinho ya sha kayi mafi muni a tarihin aikinsa na horas wa, bayan da Roma ta sha kashi a...
Akwai yiwuwar Real Madrid ba za ta samu sayen ɗan wasan gaba na Borussia Dortmund Erling Haaland ba saboda alamu...
Guda daga cikin ‘yan takarar shugabancin kasar Faransa Anne Hidalgo na yunkurin ganin an koma amfani da kekuna zalla a...
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya (MDD) Antonio Guterres ya nemi kasashen duniya da su kara kaimi wajen kare hakkin...
Wasu fasinjojin dake tafiya ta jirgin kasa akan hanyar Kaduna zuwa Abuja dake Najeriya sun tsallake rijiya da baya sakamakon...
Hukumar Lafiya ta Duniya tace akalla ma’aikatan lafiya tsakanin dubu 80 zuwa dubu 180 suka mutu sakamakon harbuwa da cutar...
Gwamnatin rikon kwaryar kasar Libya na karbar bakunci wakilan kasashen duniya da ke halartar wani taro kan yadda za a...
‘Yan bindiga a Najeriya sun saki daliban kwalejin Gwamnatin Tarayya dake Birnin Yawuri a Jihar Kebbi 30 bayan sun kwashe...