Rahoton da kungiyar ta fitar yau alhamis ta ce jami'an Sojojin na Mali sun azabtar da mutanen 6 ta hanyar...
Gwamnatin Birtaniya a yau lahadi ta sanar da daukar wasu jerryn matakai da nufin takaita yaduwar sabon nau’in cutar Omicron...
Babban Limamin kasar Mali da ya jagoranci zanga zangar adawa da gwamnati bara, Liman Mahmoud Dicko ya cacaki shugaban sojin...
Amurka, da Canada da Australia sun shiga jerin kasashe da suka dakatar da zirga-zirga tsakaninsu da Afirka ta Kudu a...
Faransa na karbar bakuncin taron ministocin kasashen Turai domin tattauna hanyoyin hana bakin haure tsallaka mashigin ruwan dake tsakaninta da...
Shahararren dan wasan Spain Sergio Ramos na iya buga wa PSG wasa a karon farko tun da ya koma kungiyar...
Mahukunta a Faransa sun tura karin jami’an tsaro zuwa yankin Guadelouope, bayan da aka share tsawon kwanaki ana tarzoma tare...
A karon farko tun daga shekarar 2017 jam’iyyun 'yan adawa sun shiga zaben jihohi da na kananan hukumomi a Venezuela,...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani jami’in dan sanda tare da yin sace gami da garkuwa da wasu ‘yan kasar...
Jagoran gwamnatin sojin Sudan, Janar Abdel Fattah al-Burhan da Firaminista Abdalla Hamdak sun cimma yarjejeniyar da za maido da Firaministan...