Kocin tawagar kwallon kafar Brazil Adenor Leaonardo Bacchi da aka fi sani da Tite ya sanar da shirin yin murabus...
Yayin da kasashen duniya ke yi wa Rasha ca kan mamayar Ukraine, a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya kuwa ‘yan kasar...
Novak Djokovic zai rasa matsayin na lamba day ana duniya a wasan kwallon tennis bayan da ya sha kashi 6-4...
Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya ce ya zuwa yanzu an kashe sojoji sama da 135, yayin da aka shiga...
Wasu shugabannin kasashen duniya sun caccaki matakin Rasha na mamayar Ukraine, inda kasashen yammacin Turai suka sha alwashin kakaba wa...
Akalla mutane 10 suka rasa rayukansu sakamakon wani artabu tsakanin mambobin kungiyoyin asiri a jihar Osun da ke kudancin Najeriya...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta zabi Sanata Muhammad Hassan Nasiha a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar da ke Arewa maso...
Rahotanni daga babban birnin tarayyar buja suna nuni da cewa gobara ta tashi hedikwatar ma'aikar kudin gwamnatin tarayya. Babu tabbacin...
An dakatar da Jose Mourinho daga halartar wasanni biyu, bayan da a ranar Talata alkalin wasa ya bashi jan kati...
Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta Najeriya ta tsige mataimakin gwamnan jihar , Barista Mahdi Aliyu Gusau. A wani zaman farko...