Kungiyar kare hakkin bil adama ta Human Rights Watch ta zargi gwamnatin Kamaru da na Amurka da aikata “take hakkin...
Ministan tsaron kasar Kamaru Joseph Beti Asomo Jeshep ya ja hankalin takaransa ministan cikin gida Paul Atanga Nji kan yawaitan...
Kungiyar agaji ta Oxfam ta yi gargadin cewa rikicin Russia da Ukraine da kuma tasirin annobar korona ka iya jefa...
Roman Abramovich ya yi tayin sayen Valencia da zarar an kammala sayar da kungiyarsa ta Chelsea. Tun cikin watan da...
Shugaban kasar Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya tattauna ta wayar tarho da shugaban Amurka Joe Biden, kwana guda bayan...
Kungiyoyin bada agaji na duniya sun yi alkawarin taimakawa kasashen yankin Sahel da wadanda ke kewaye da Tafkin Chadi da...
Al'ummar kasar Mali sun gudanar da gamgani ranar Asabar a birnin Bamako domin murnar ficewar sojojin Faransa daga kasar Mali,...
Manyan kasashen duniya sun fara mayar da martani kan nasarar kashe daruruwan ‘yan ta’adda da sojojin Mali ke ikirarin samu nasarar ...
Akalla mutane 50 da suka hada da kananan yara biyar ne suka mutu a wani hari da aka kai kan...
Kungiyar Tarayyar Turai EU ta sanya sunayen ‘ya’yan shugaban kasar Rasha Vladimir Putin mata biyu da wasu mutane sama da...