Mazauna kauyukan karamar hukumar Bakura dake Jihar Zamfara a Najeriya na zaman makoki sakamakon kisan gillar da Yan bindiga suka...
Labarai daga babban birnin jamhuriyar musulunci ta Iran na tabbatar dacewa shugaban kasar siriya shugaba bashar assad yana ziyarar aiki...
Gwamnatin Birtaniya ta sauya matsayinta a kan kungiyar nan mai fafutukar neman kasar Biafra wato IPOB, tana mai amincewa da...
Rundunar sojin Burkina Faso ta ce dakarunta bakwai da kuma wasu ‘yan sa-kai hudu sun rasa rayukansu, yayin harin kwanton...
Amurka ta ce ta yi amannar cewa Koriya ta Arewa tana shirin gwajin makamin nukilya a cikin wannan watan na...
Kamfanonin sufurin jiragen sama a najeriya sun sanar da dakatar da ayyukansu daga ranar Litinin mai zuwa sakamakon tashin gwauron...
Babban Magatakardar Majalisar Dinkin Duniya (MDD) Antonio Guterres yace Mali na iya rugujewa idan Majalisar ta janye dakarun ta dake...
Akalla Mutane 18 aka tabbatar da mutuwar su sakamakon wani hadarin kwale kwale a Jihar Katsina dake Najeriya, yayin da wasu...
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce matsalar kiba fiye da kima da ta zama tamkar annobar tana haddasa mutuwar...
Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya sauka a Najeriya domin ziyarar kwanaki 2. Bayan saukarsa, Antonio Guterres...