Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar sun ce kungiyoyin fararen hula da dama sun shigar da kara kotu bisa korafin zurarewar kimanin...
An binne fitacciyar 'yar jaridar gidan talabijin din Aljazeera Shireen Abu Akleh a wata makabarta da ke gabashin birnin Kudus,...
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya kare hare haren da kasar ke kai wa Ukraine, inda ya zargi Ukraine din da...
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelenskyy ya ce a shirye yake ya tattauna gaba da gaba da Putin kan kawo karshen yakin...
Manajan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Jurgen Klopp ya yi ikirarin cewa har yanzu bai karaya da cewa kungiyar tasa...
Hukumar FIFA ta sanar da yiwuwar baiwa kasashen Brazil da Argentina damar doka wasansu na neman gurbin zuwa gasar cin...
‘Yan bindiga sun sako fursunoni kusan 60 a wani hari da suka kai wani gidan yari a arewa maso yammacin...
Ana tururuwan siyan fom din takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) duk da tsawwala farashinsa da aka...
Gwamnan jihar Kano dake Najeriya Abdullahi Umar Ganduje ya zabi mataimakin sa Nasir Gawuna a matsayin wanda zai gaje shi...
Al'amurra na ci gaba da zafafa a rikicin bangarorin jamiyyar APC na jihar Zamfara akan batun zaben sabbin shugabannin jamiyyar...