Lissafin Nigeria Security Tracker ya nuna yadda aka rasa mutum kusan 3500 a cikin kwanaki 195 a Najeriya Alkaluman Nigeria...
Jihar Katsina - A kalla mutane uku ne wasu da ake zargin yan bindiga ne suka bindige har lahira a...
Jiga-jigai a sanin fannin siyasa da lamurran kasa sun yi hasashe sun ce ana iya samun matsala a APC da...
Dan takarar shugabancin Najeriya a karkashin jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan Bola Ahmad Tinubu ya ce ya fito ya...
Jam’iyyar NNPP ta ribato Sanatan jihar Bauchi ta tsakiya a Majalisar Dattawa, Halliru Dauda Jika Sanata Halliru Dauda Jika ya...
Hon. Bashir Machina ya ce duk da mutanen Lawan su na tuntubarsa, ba zai hakura da tikitinsa ba ‘Dan siyasar...
Ta’ammuli da Kwamfuta ko wayar hannu ya zamo jigo a rayuwar jama’a bisa dalilan gudanar da aiyukan yau da kullum,...
Hukumar zaben Najeriya INEC ta bayyana Abiodun Oyebanji, dan takarar jam’iyyar APC, a matsayin wanda ya lashe zaben kujerar gwamnan...
Yan bindiga sun sace tsohon sakataren Hukumar Ƙwallon Kafa Ta Najeriya, NFF, Sani Toro, Premium Times ta rahoto. An sace...
Sarkin Ibadan, Oba Lekan Balogun, Alli Okunmade ll ya magantu a kan nadin sarautar da aka yiwa. Gwamna Abdullahi Ganduje...