A yau Alhamis, Sanata Ike Ekweremadu, da matarsa sun gurfana a gaban Kotu Majistire ta ƙasar Birtaniya kan zargin yanke...
Wasu majiyoyi sun bayyana abin da ya faru kafin aukuwar harin 'yan bindiga a magarkamar Kuje a Abuja Majiyoyin sun...
A daren ranar Talata ne wasu ‘yan bindiga suka kai wa magarkamar Kuje ta Abuja hari da bama-bamai, kamar yadda...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce hukumomin tattara bayanan sirri na Najeriya sun bashi kunya saboda yadda yan ta'adda suka shirya...
Duk da ikirarin Kwankwaso cewa ana samun cigaba, Victor Umeh ya ce tuni tattaunawar kawaccen LP da NNPP ta rushe....
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban kasa a 2023 ya nesanta kansa da Hoto da aka hangesa kan...
Uba Sani wanda shine dan takarar Gwamna a jihar Kaduna a jam'iyyar APC ya zabi Hadiza Sabuwa Balarabe. Idan APC...
Gwamna Nyesom Wike ya koma gefe ya yi shiru a PDP, ya ki fitowa ya goyi bayan Atiku Abubakar Na...
Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Niger ya haramta hakar ma'adanai a dukkan wuraren hakarsu dake fadin jihar Hakan ya...
Maniyyata da dama daga karamar hukumar Bida a jihar Neja baza su samu zuwa aikin hajjin bana saboda Jami’in NAHCON...