Jigon jam'iyyar APC, Sanata Magnus Abe ya ce ba zai taba goyon bayan Tony Cole ya zama Gwamnan jihar Ribas...
Habeeb Okikiola (Portable) ya yi raddi ga masu sukarsa saboda kurum ya na goyon bayan jam’iyyar APC. Mawakin da ya...
Wani dan Achaba ya taimaka wajen fallasa asirin wata mai garkuwa da mutane bayan ya yi kurkure kaɗe ta da...
Babachir David Lawal ya yi kaca-kaca da Asiwaju Bola Tinubu a kan dauko abokin takara Musulmi. Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayyan...
Babban lauya, Babatunde Ogala ya yi bayanin abin da dokar kasa da tsarin mulki suka ce a game da takara....
Gwamnonin APC sun yi zama da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan batun zaben 2023. Wadannan Gwamnoni sun nuna rashin...
Ali Modu Sheriff ya nuna goyon bayansa ga tikitin Tinubu/Shettima gabannin babban zaben 2023 mai zuwa. Sheriff wanda ya ce...
An san Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a 2023 da iya...
Rahotanni daga kasar amurka na tabbatar da cewa shugaba joe biden na amurkan ya shirya tsaf domin kai ziyarar aiki...
Karamin ministan Buhari, Festus Keyamo (SAN) ya yabi zabin Sanatan Borno, Kashim Shettima da Bola Ahmed Tinubu ya yi. Karamin...