Kungiyar ma'aikatan wutar lantarki sun yi shirin zanga-zangar nuna goyon baya ga kungiyar malaman jami'o'i (ASUU). Kungiyar kwadago ta Najeriya...
Jarumi Mustapha Nabraska ya saki sabon bidiyo cike da bacin ai inda ya caccaki gwamnati kan watsi da jama'a da...
A taron na cibiyar Olusegun Obasanjo an gayyaci Sanusi II a cikin wadanda suka yi jawabi ta yanar gizo Muhammad...
Bidiyon da aka fitar da ya nuna ana lakadawa fasinjojin Abuja-Kaduna duka, ya girgiza mutane. Rahoto ya nuna an fusata...
Sheikh Bello Yabo, fitaccen malamin addinin Islama dake Sokoto, ya caccaki shugaba Buhari kan halin ko in kula da ya...
Jarumin wasan Hausa Ali Nuhu ya magantu a kan sabon bidiyo da ya bayyana na yan ta'adda suna zane fasinjojin...
Hankalin jaruma Mansurah Isah ya matukar tashi bayan cin karo da tayi da bidiyon 'yan ta'adda suna zane fasinjojin jirgin...
Daya cikin yan ta'addan da suke rike da fasinjojin jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja ya yi barazanar cewa babu...
Omoyele Sowore ya jerowa SERAP kadarorin da ya mallaka da kuma kudin da yake da shi a asusun bankinsa. ‘Dan...
Rundunar yan sandan Jihar Adamawa ta kama wata Caroline Barka kan zarginta da kashe mijin ta. Dauda Barka Caroline ta...