Babban bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa tuni tsoffin takardun naira suka rasa martabar halascin kuɗi a Najeriya. Kwanturolan CBN...
Masu zanga-zanga sun mamaye babban bankin CBN reshen jihar Edo saboda rashin samun damar sauya tsoffin kudinsu zuwa sabbi. Sun...
Wani 'dan Najeriya mai suna Wale Oladapo ya koma da zama Canada a 2016 kuma ya bude gidan biredi bugun...
Bello Matawalle, gwamnan jihar Zamfara ya ɗauki tsattsauran mataki kan masu ƙin karban takardun tsoffin kuɗi. Yayin rantsar da manyan...
A ranar Laraba 8 Faburairu, 2023 kotun koli ta yi watsi da wa’adin 10 ga watan nan da CBN ya...
Kungiyar ma'aikatan bankunan kasuwanci ta yi barazanar hana mambobinta fita aiki saboda yawan hare-haren da ake kai masu. Babban Sakataren...
Hukumar hana cin hanci da rashawa ta EFCC ta kame wasu da ake zargin suna dillacin Naira da Naira a...
Emefiele ya ce bankuna za su ci gaba da karbar tsoffin takardun kudi ko bayan cikar wa'adin da CBn ya...
CBN reshen jihar Bauchi ya yi kira ga ɗaukacin al'umma su kai korafin kowane banki ne suka ga babu kuɗi...
Wani matashi dan Najeriya ya yi barazanar tarwatsa wani banki kan rashin samun damar shiga ciki don yin hada-hadar kudi....