Kakakin Rundunar Jami'an ’Yan Sandan Najeriya, Frank Mba ya shaida wa manema labarai a Abuja cewa wadanda ake zargin sun...
Ministan harkokin waje qatar sheikh muhammad bin abdurrahman Althani yana ziyarar aiki a kasar jamhuriyar musulunci ta Iran a kokarin...
A yayin da Taliban ta kafa sabuwar gwamnatin taliban a Afghanistan, kasashen duniya na ci gaba da mayar da martani,...
Wasu mutane da ba’a iya tantancewa ba a Najeriya sun kashe wasu jami’an 'Yan Sanda guda 3 inda suka kona...
Taron da shugabannin kasashen yammacin Afirka mambobi a kungiyar Ecowas ko kuma Cedeao suka gudanar ta hoton bidiyo a jiya...
Kotun soji da ta yi zamanta a birnin Buea da ke lardin Kudu maso yammacin kasar Kamaru ta yanke hukuncin...
Kakakin kungiyar ta taliban Zabihullah Mujahid ne ya sanar da mambobin sabuwar gwamnatin da ministoci daban-daban, makonni uku bayan kwace...
Tashar Russia Today ta bayar da rahoton cewa, hukumar wasannin Judo ta duniya ta dauki matakin haramta wa dan wasan...
Kamar yadda jaridar Punch ta rawaito zuwa yanzu ana iya cewa an samu nasarar soma shirye shirye domin sabunta fafunan...
Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin zamani, Farfesa Isa Pantami, ya bayyana cewa bangaren sadarwa muna fifita tsaro akan amfanin tattalin...