Shafin jaridar Punch ng ya bayar da rahoton cewa, sakamakon matsalar corona hakan ya sa a sake rufe masallatai da...
Wani mutun da ake kira Babatunde ya shiga hannu bayan da ya shafe shekaru goma yana bayyana kansa gaban kotun...
Ministar Jinkai, Hajiya Sadiya Umar Farouk ta bayyana cewa idan hukumomi za su mike tsaye wajen hukunta masu safarar yara...
Kungiyar BRCI ta yi wani bincike kan wani yaro a garin Kalabar da ke Jihar Kuros Ribas, wanda a yanzu...
Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, ya hori mambobin sabuwar majalisar zartaswa ta jihar da su yi amfani da gogewarsu,...
Yayin da Hukumar Zaben Nijeriya ke kokarin ganin al’ummar kasar wadanda ba su da katin zabe ko masu neman sauya...
Sakamakon yadd ayyukan masu aikin gayya da taimakon kai da kai suke dab da bacewa a tsakanin al’umma, wasu masu...
Kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar da rahoton cewa, a wani zaman karawa juna sani na daliban jami'a da da...
Bisa ga sakamakon zaben majalisar dokokin da aka gudanar a kasar Morocco a jiya Laraba, jam’iyyar RNI ta lashe kujeru...
Sakataren tsaron amurka lylon austin ya bayyana cewa kasar amurka a shirye take domin fatattakar kungiyoyin ta'addanci, irin su daesh...