Rahotanni daga zirin gaza na tabbatar da cewa a ranar litinin sojojin haramtacciyar kasar isra'ila sun kai wani harin ba...
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bukaci kasashen duniya da su taimakawa kasar Afghanistan wajen ceto tattalin...
Hukumar kare hakkin dan adam ta majalisar dinkin duniya, ta yi gargadin cewa matsalar gurbacewar muhalli da canjin yanayi, na...
Ole Gunnar Solskjaer ya ce ba kowane wasa bane Cristiano Ronaldo zai buga a tawagar Manchester United, yana mai cewa...
Tsohon Firaministan Guinea kuma jagoran ‘yan adawa, ya bukaci kungiyar ECOWAS da kada ta kakabawa kasar takunkumin karya tattalin arziki,...
Sabon ministan ilimi mai zurfin gwamnatin Taliban Abdul Baqi Haqqani ya ce za a bai wa mata a Afghanistan damar...
Hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka FBI ta fitar da wani sabon sakamakon bincike mai shafuka 16 dangane da tallafin...
Magajin Garin birnin Paris Anne Hidalgo ta yi shelar shiga takarar neman shugabancin kasar Faransa za zaben da ke tafe...
Ministar Tsaron Faransa Florence Parley ta ce Girka ta amince da sayen karin jiragen yakin da suke kerawa kirar Rafale...
Wasu rahotanni daga Korea ta Arewa sun ce kasar ta yi gwajin wani makami mai linzami da ke cin dogon...