Akalla Kasashen Turai 20 suka bayyana goyan bayan su ga shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya Tedros Adhanom Gebreyesus domin ci...
A kasar Kamaru, yayin da ake bukin tunawa da magobaya bayan jam’iyyar MRC mai adawa da suka kwashe shekara guda...
Dubban mutane sun tsere daga gidajensu a yammacin kasar Myanmar, biyo bayan kazamin fadan da aka kwashe kwanaki ana gwabzawa,...
Kocin tawagar kwallon kafa ta kasar Belgium, Roberto Martinez, ya bayyana rahotannin da ke danganta shi da karbar aikin horas...
Bisa dukkan alamu takaddama ta kaure tsakanin wasu gwamnonin Najeriya akan dokar hana yawon kiwo da jihohin kudancin kasar suke...
Tun biyo bayan kubutar wasu falasdinawa shidda daga kurkukun haramracciyar kasar isra'ila, wanda ke da tsaatstsauran tsaro. Tun bayan da...
Shugaban Amurka Joe Biden ya bayyana cewar kafa kasar Falasdinu akan hanyar diflomasiya ce kawai zai tabbatar da makomar zaman...
Wasu bayanai daga Chadi na nuna yadda mutane akalla 27 suka rasa rayukansu sanadiyyar wani rikicin da ya barke tsakanin...
Yayin da duniya ke bikin ranar zaman lafiya a yau, kamar yada majalisar dinkin duniya ta saba gudanarwa kowacce shekara, al’ummar...
Hukumar Yaki da halarta kudaden haramun ta kasashen Afirka ta Yamma GIABA ta fara wani taron horar da manyan jami’an tsaron...