Wasu ma’aikatan asibitin a kasar Amurka sun zabi kora daga bakin aikinsu mai makon ayi masu allaurar rigakafin annobar korona...
Wani fashewa a wajen wani masallaci a Kabul babban birnin Afghanistan ya kashe "fararen hula da dama" a wannan Lahadi....
Dubban magoya bayan shugaban Tunisiya Kais Saied sun yi gangami a babban birnin kasar da wasu biranen a wannan Lahadi...
Jagora Sayyid Ali Khamene'i ya bayyana cewa tsomalen kasashen ketare, wadanda ba na asiya musamman amurka da kawayen ta shine...
Sabon binciken da aka gudanar ya tabbatar da zargin da akeyio na hannun hukumar leken asirin ingila dumu dumu a...
A bana an cika shekaru 50 da maido da halastacciyar kujerar wakilcin jamhuriyar jama’ar kasar Sin a MDD. Cikin wadannan...
Adadin mutane da annobar korona ta kashe a kasar Amurka ya zarce dubu mutane dunu 700 tun bayan barkewar cutar...
Shugaban gwamnatin Sojojin Chadi, Mahamat Idriss Deby Itno ya bayyana mambobi 93 na sabuwar majalisar rikon kwaryar kasar, watanni biyar...
‘Yan sanda a Chadi sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye wajen tarwatsa daruruwan masu zanga zanga da suka...
A yau Asabar masu zanga zanga a birnin Paris suka bukaci Tarayyar Turai ta haramta kayayyakin da ke da nasaba...