Matatar man Dangote ta karɓi danyen mai ganga miliyan daya cikin miliyan shida daga hannun kamfanin mai na NNPC a...
A ƙarshe, Shugaban Rukunin Kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya yi ƙarin haske kan ziyarar da jami’an Hukumar Yaƙi da Yi...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, ta ce tsohuwar ministar jin kai ta Nijeriya,...
Mujallar Forbes da ke bibiyar harkokin masu arzikin duniya, ta ce a yanzu hamshakin biloniyan nan dan kasar Afirka ta...
Gwamnatin jihar Kano ta rattaba hannu da kungiyar kwadago ta Nijeriya (NLC da TUC) kan yarjejeniyar fara bayar da tallafin...
Matatar Dangote ta karbi danyen mai karo na hudu har ganga miliyan daya daga kamfanin man fetur na kasa (NNPC)....
Hukumar alhazai ta kasa, NAHCON ta kara wa’adin biyan kudin kujerar aikin hajjin shekarar 2024. A wata sanarwa da ta...
Hukumar kula da kare hakkin masu saya da sayarwa a Nijeriya FCCPC ta umarci kamfanin sigari na British American Tobacco...
Tsohon Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya yi watsi da rahoton binciken da ya bayyana cewar ya bude...
Tun bayan kama aiki gadan-gadan, Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike ya sha alwashin tsaftace Abuja; ciki har da...