Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka CAF, Patrice Motsepe, ya ce gasar cin kofin kasashen nahiyar ta AFCON za ta...
Shugaban kasar Gabon Ali Bongo ya ba da umarnin gudanar da binciki kan zargin da ake yi wa Patrick Assoumou...
Mali ta amince ta karbi dakarun kiyaye zaman lafiya na majalisar dinkin duniya guda dubu 1 daga Chadi, biyo bayan...
Yau asabar 18 ga watan Disamba Jamhuriyar Nijar tayi bikin cika shekaru 63 da zama Jamhuriya, inda a bana shugaba Mohamed...
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya soke tafiya zuwa Mali don ganawa da shugaban rikon kwaryar kasar Kanal Assimi Goita, biyo...
Nigeria Da yake zantawa da BBC Hausa ranar Lahadi, daraktan shirin wanda shine shugaban sashin wasan kwaikwayo na Arewa24, yace...
Kungiyoyi a kano sun ce abin takaici ne yadda gwamnatin ta Kano ke amfani da majalisar dokokin jihar wajen samun...
Matashin dan wasan gaba na Faransa da ke taka leda da PSG, Kylian Mbappe ya bayayan cewa yana kishirwar ganinsa...
Hukumar gudanarwar Firimiya ta ce har zuwa yanzu ba ta tsayar da magana kan bukatar kungiyoyin kwallo suka shigar mata...
Tsohuwar Jarumar Kannywood Mansurah Isa ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da su samar da dokar sanya finai-finan...