Jaruman fim suna daukar lokaci tare lokatan shirya fim, wanda hakan ke jawo abota ko kulluwar zazzafar soyayya. Baya ga...
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu kan halin da jarumar Kannywood, Rakiya Moussa ke ciki. Jaruma Rakiya ta fada tarkon son...
Kotun shari’ar musulunci a Jihar Kano ta yanke wa Murja Ibrahim Kunya, hukuncin sharar Asibitin Murtala na tsawon sati uku...
Bayan yan kwanaki tsare a gidan yari, an sake gurfanar da Murja Kunya gaban kotu a jihar Kano. Hukumar yan...
Wata kyakyawar budurwa mai karfin hali ta tunkari wani mutumi magidanci inda ta bayyana burinta na ya zama 'sugar daddy'...
Wani dan Najeriya ya yada wani bidiyon lokacin da ya ciro damman Naira 5 daga banki ya rike a hannun...
Wata budurwa ta taso takanas daga Amurka kawai don ta siya man kadanya da ta ke amfani da shi a...
Yan Najeriya da dama suna caccaki Fasto David Ibiyeomie na cocin Salvation Ministries Ku tuna cewa a kwanan nan ne....
Wata kyakkyawa kuma santaleliyar budurwa ta bayyana a gidan gona, inda ta tsaya tare da wasu manyan shanu masu kaho....
Fitattatun jaruman Kannywood suna goyon bayan Tinubu a matsayin 'dan takarar shugaban kasar da zasu marawa baya a zaben watan...