Akasarin masoya wasan kwallon kafa sun goyi bayan a rika gudanar da gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya a...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya Gianni Infantino ya jinjinawa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari akan rawar da kasar take takawa...
Rahotanni daga Ingila na cewa shugabannin kungiyar Manchester United sun fara nazari kan mutane 3 da suka cancanci maye gurbin...
Kungiyar Enyimba da ke gasar Firimiyar Najeriya ta nada Finidi George a matsayin kocin ta. Tsohon dan wasan na kungiyoyin...
Gareth Bale ba zai samu fafatawa a wasan farko na gasar zakarun nahiyar Turai na wannan kaka da za a...
Shugaban LaLigar Spain, Javier Tebas, ya yi ikirarin cewa Real Madrid tana da isassun kudin da za ta iya sayen...
Akwai yiwuwar mai tsaron ragar Arsenal Bernd Leno ya shirya barin kungiyar, a yayin da Aaron Ramsdale ya shirya tsaf...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi majalisar dattawan kasar ta amince da ciwo karin bashin dala biliyan 4 da kuma...
Tawagar kwallon kafa ta Young Boys ta yi nasarar lallasa Manchester United duk da kwallo guda da Cristiano Ronaldo ya...
Hukumar kare hakkin dan adam ta majalisar dinkin duniya, ta yi gargadin cewa matsalar gurbacewar muhalli da canjin yanayi, na...