Shugaban Kasa, Bola Tinubu, ya bada labarin yadda wani Sojan ruwa ya sharara masa mari bisa tsula masa kudin fasinja...
Kadanya wata bishiya ce da ta ke samar da ‘ya’ya koraye ma su zaki. Kwarai kuwa ‘ya’yan kadanya korra ne...
Wurare 5 don jin daɗin hutu mai ban mamaki a Najeriya ƙasa da 300K A cikin al'adun yau da kullun...
WUTA GUDA 5 GA YARA A LOKACIN HUTUN BAZARA : Kusan lokacin ne na shekara kuma- lokacin rani; lokacin da...
Wata mata a Kasar Amurka mai suna Dorothy Fedeli, ta auri kanta shekara 50 bayan mutuwar aurenta. Matar ta ce...
Jama’a barkanku da kasancewa tare da shafin Taskira, shafin da ke zakulo muku batutuwa daban-daban da suka shafi al’umma ta...
1. Sunanta na gaskiya, Hilda Bassey Effiong, matashiya ce mai dafa abinci a Nijeriya daga Karamar Hukumar Nsit Ubium ta...
Yadda Amarya za ta gyara jikinta da Sabulun salo Àbubuwan da ake bukata: Sabulun salo, Sabulun wanka, majigi, man kwakwa...
Wani bidiyo mai daukar hankali ya nuna lokacin da wata karamar yarinya ke kallon iyayenta na sallah, sai ita ma...