Shugaban Amurka Joe Biden ya gargadi takwaransa na China Xi Jinping a kan illolin taimaka wa Rasha a yakin da...
Kotun Duniya da ke birnin Hague a Holland ta umarci Rasha ta gaggauta dakatar da mamayar da ta ke yi...
Dakarun kungiyar tsaro ta NATO sun fara gudanar da wani gagarumin atisayen soji a kasar Norway. Atisayen wanda aka yi...
A Najeriya sama da al’ummomi 100 ne suka tsere daga garuruwansu sakamakon ayyukan ‘yan bindiga da kuma rikice rikicen addini...
Mataimakin Firaministan kasar Ukraine Iryna Vereshchuk, ya ce harin da Rasha ke kaiwa kan Mariupol ya hana aikin kwashe 'yan...
Sojojin India sun harba makami mai linzami cikin makwabciyarsu Pakistan a bisa kuskure, abinda ma'aikatar tsaron kasar Indian ta bayyana...
Bukatun da Rasha ta gabatar kan rikicinta da Ukraine, a cikin mintunan karshe na tattaunawar ta da wasu manyan kasashen...
Muhammadu Buhari ya karbi shawarar wasu gwamnonin APC, ya yarda a sauke Mai Mala Buni tare da nada bello. Shugaban...
Farashin gangan danyan man fetur ya kara tashi a kwasuwannin duniya, inda ya kai kusan dala 140 a kan kowacce...
Akalla Mutane kusan 2,000 suka shiga zanga zangar da akayi a kasar Chadi domin nuna goyan bayan sojin kasar da kuma...