Labarai daga babban birnin jamhuriyar musulunci ta Iran na tabbatar dacewa shugaban kasar siriya shugaba bashar assad yana ziyarar aiki...
Amurka ta ce ta yi amannar cewa Koriya ta Arewa tana shirin gwajin makamin nukilya a cikin wannan watan na...
Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya sauka a Najeriya domin ziyarar kwanaki 2. Bayan saukarsa, Antonio Guterres...
Tarayyar turai ta bukaci mambobinta da su shirya wa yiwuwar yankewar samar da iskar gas daga Rasha, inda ta zake...
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres, zai ziyarci wasu kasashen yammacin Afirka daga karshen wannan mako domin bayyana irin illar...
Daya daga cikin wadanda ke neman ja'iyyar PDP ta tsayar dasu takarar neman kujerar shugabancin Najeriya a zaben 2023, kuma...
Mali ta zargi sojojin Faransa da yi mata leken asiri a lokacin da suka yi amfani da wani jirgi mara...
Manyan Jami’an Gwamnatin Amurka sun shirya wani taron kawayen su a kasar Jamus da zummar yadda za’a taimakawa Ukraine da Karin...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kai samame kan wata masana’antar har-hada bamabamai a yankin Imo, kudu maso gabashin kasar inda...
Gwamnatin mulkin sojan Guinea Conakry ta ce hambararren shugaban kasar Alpha Conde ya samu yanci daga tsare shin da ta...