A ranar laraba ne shugabar majalisar Amurka Nanci Pelosi ta bar Taiwan a wata ziyarar bazata wacce ta girgiza duniya...
Mabiya Malam Ibrahim Zakzaky wadanda aka fi sani da 'yan shi'a sunyi taron tunawa da shekara takwasa da kisan kiyashin...
A ranar asabar 17 ga watan July 2022 shugaban kasar Amurka Joe Biden ya gana shugabannin larabawa a taron ''GCC+...
A wannan ranakun ne shugaban Amurka Joe Biden ke ziyarar aiki a nahiyar asiya da kuma Saudiyya a karo na...
A rahotannin safiya da kafar sadarwa mallakin ingila ta wallafa ya nuna yadda shugaban kasar amurka joe biden yake gudanar...
Kamar yadda suka saba almajiran jagoran harkar musulunci a Najeriya watau Sheikh Ibrahim Yqoob Alzakzaky sun gabatar da jerin gwano...
Majalisar dattawan Najeriya ta bayyana cewa ta aika da wani kwamitit na sanatoci zuwa Ingila domin aiki dangane da kamun...
Sanatoci a wanna satin sun fara tantance sabbin ministocin da shugaba muhammadu buhari ya nada. Tantance ministocin dai anayin sa...
Jamahuriyar musulunci ta Iran ta tura da kayayyakin bukata dana magunguna zuwa makociyar ta Afganistan sakamakon wata gagarumar girgizar kasa...
Najeriya ba za ta yarda da duk wata shaidar karatu ba kan likitanci da ɗalibai suka samu daga jami'o'in Ukraine...