Masu karatu assalamu alaikum. Barkan mu da warhaka, barkanmu da sake haduwa a cikin wannan shiri mai muhimmancin da muke...
A iya nazarin da muka yi, mun fahimci cewa ba kome ba ne ya haifar da ita wannan matsalar ta...
Hukumomin jamhuriyar Nijar sukace suna gudanar da bincike dangene da wani kazamin hari da aka kai gidan Seini Oumarou, kakakin...
Gwamnatin babban birnin tarayya (FCTA) a ranar Juma’a a Abuja ta ba da tabbacin kare lafiyar mazauna yayin bukukuwan...
Rundunar 'Yan sandan jihar Imo ta ce ta dakile wani hari da 'yan bindiga suka kai hedikwatar jami'an a ta...
Rudunar ‘yan sandan jihar Kebbi, sun ce 'yan bindiga sun kashe mutum 66 a Kauyukan karamar hukumar Danko /...
Rayyuka bakwai sun salwanta sakamakon harin da ƴan bindiga suka kai kauyen Zandam a Katsina. Cikin wadanda suka mutu akwai...
Gwamnatin jihar Gombe a ranar Litnin ta sanar da cewa rikicin kabilanci tsakanin Shongom da Faliya kan filin gona ya...
Gwamna Matawalle na jihar Zamfara Bello Matawalle, ya dakatad da Sarki da hakimi bisa zarginsu da hannu a ayyukan yan...
Bello, jikan tsohon shugaban kasar Nigeria, Shehu Shagari ya ce Nigeria ba za ta taba zama kasar musulunci ba. Bello...