Har yanzu, manufar “tabbatar da moriyar Amurka a gaban komai” da gwamnatin Joe Biden ta kasar Amurka take aiwatarwa, na...
Falasdinu a ta bakin ministan harkokin waje Riyad al-Maliki ta caccaki kasashen da suka maido da huldar diflomasiyya da...
Baram tashin karar bama bama kawai ke tashi a yankin zirin gaza sakamakon zaluncin yahudawa 'yan share wuri zauna. Yadda...
Fafaroma Francis kuma shugaban mabiya Darikar Katolika na duniya Fafaroma Francis ya gana da babban Hafson sojin kasar Myanmar, a...
Abdullahi Umar Ganduje ya fadi dalilin kara yawan Sarakunan da ke Kano. Gwamnan ya ce Malamai da sauran jama’a ne...
Haramtacciyar isra'ila na cigaba da rusa gidaje da ofishoshin mutanen Falasdinu. Abin yanzu ya shafi ofishohin gidajen jaridar AlJazeera da...
Gwamnati ta fara sassauta dokokin kulle a kasar Saudiya yayinda Korona ta fara sauki. Hakazalika. Saudiyya ta sanar da cewa...
Isra'ila ta harba makamin da ya yi kaca-kaca da gidan jagoran kungiyar Hamas a zirin Gaza. Har yanzu ba a...
Saudiyya da Masar sun bukaci a dakata da luguden wuta tsakanin Isra'ila da Falasdin. Kasashen biyu sun bayyana rashin jin...
Buhari Kasar Shugaban Najeriya ya karbi wayar Recep Erdogan shugaban kasar turkiyya a ranar Alhamis. Shugaban Turkiyya ya na neman...