Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ta nuna damuwa dangane da yadda matsalar tsaro ke kara tabarbarewa a yankin Diffa da ke...
Dubban mutane suka gudanar da zanga-zanga a Dori, dake arewacin Burkina Faso, don yin Allah wadai da halin rashin tsaro...
Mayakan kungiyar Taliban sun hallaka wasu ma’aikatan kwance bama-baman kan hanya mutum 10 a yankin Baghlan na Afghanistan yau Laraba,...
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya amince ba tare da hamayya ya bai wa Sakatare Janar na majalisar Antonio...
Hukumomin Faransa sun ci tarar babban kamfanin sadarwa na Google Euro miliyan 220 bayan sun zarge shi da watsa tallace-tallace...
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana matukar kaduwar sa da kashe fararen hula sama da 130...
Akalla fararen hula 11 da suka hada da mata hudu da yara kanana uku suka gamu da ajalinsu a kasar...
Rundunar sojin Iraki ta ce ta kakkabo wasu kuramun jirage biyu dake shawagi a kan sansanin sojin Amurka dake kasar,...
Firaministan Birtaniya Boris Johnson zai zaburar da shugabannin kasashen G7 a taronsu na wannan makon, domin ganin sun mayar da...
Shugabannin kungiyar kasashen yammacin Afrika ta ECOWAS ke taro a Accra babban birnin kasar Ghana, domin tattaunawa kan yadda za...