Kafofin yada labaran Saudiyya sun bayar da rahotannin cewa, mataimakin ministan ma’aikatar aikin hajji da Umra ta kasar Saudiyya Hesham...
Labarin da yake zuwa mana yanzu da dumi dumi shine a kaduna ta wanke jagoran mabiya mazhabar shi'a na afirka...
Tehran (IQNA) Dan wasan Judo na kasar Sudan ya janye daga gasar Olympics ta Japan domin kada ya hadu da...
Bikin idin ghadeer wanda mabiya tafarkin iyalan gidan annabta ma'ana dai wadanda aka fi sani da 'yan shi'a sukeyi duk...
Mayakan Boko Haram sun kai farmaki sansanin sojojin Kamaru a ranar Asabar inda suka kashe mutum bakwai tare da raunata...
Rundunar sojan ruwan Morocco ta ceto bakin haure 368 a makon da ya gabata ciki har da kananan yara uku...
Bayan da aka jingine shirin sake fasalta binciken takardun jama’a da ‘yan sandan kasar ne, a shekaran jiya, wani gungun...
Shirin Covax ya sanar da samun karin alluran rigakafin Covid-19 miliyan 110 daga kamfanonin China na Sinovac da Sinopharm, alluran...
Mahukunta a kasar Jamhuriyar Nijar sun tabbatar da mutuwar dakarun kasar 4 da fararen hula 5, yayin da kuma ‘yan...
A cewar Malami, an yi nasarar cafke shugaban 'yan biyafara (IPOB) ne tare da hadin gwiwar rundunar ‘yan sandan kasa...