Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da sunayen mambobin kwamitin gudanarwa na hukumar raya yankin arewa maso yamma (NWDC),...
A kwanakin baya ne gwamnan jihar Katsina Umaru Radda ya sanar da kame sama da mutane 1,000 da ke aiki...
Hare-haren masu tsattsauran ra'ayi a yankin Sahel da ke kudu da hamadar Sahara a Afirka, na ci gaba da yaduwa...
Gwamnatin jihar Enugu ta ce tana gina katafaren gidan mai da ake kira Compressed Natural Gas (CNG) a unguwar Ugwu...
Tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Yakubu Gowon (mai ritaya). Buhari...
A taron Majalisar Dinkin Duniya da aka yi a birnin New York a wannan mako, Amurka ta ce ya kamata...
A ranar Laraba ne gwamnatin jihar Ekiti ta yi Allah wadai da yawaitar sace-sacen jama’a a jihar tare da yin...
Abubuwan da suka faru a ranar 7 ga Oktoba mai suna Guguwar Al-Aqsa ko guguwa sun yi wani gagarumin sauyi...
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa kashi 84% na ma’aikata a Najeriya suna sana’o’in dogaro da kai ne...
CBN ya ce matsin lamba kan neman kudin waje zai ragu idan aka cire man fetur daga matatar Dangote. ...