Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano, ta ce ta ceto mutane 12 da kadarori da kudinsu ya kai Naira miliyan...
Ministan Ilimi, Tahir Mamman, ya bayyana cewar jami’an tsaro za su fara farautar mutanen da ke rike da takardun kammala...
Ministar tsare-tsare ta Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo, Judith Suminwa Tuluka ta zama mace ta farko da ta zama Firaminista a Afirka....
Za a rantsar da Bassirou Diomaye Faye a matsayin shugaban Senegal mafi ƙarancin shekaru a ranar Talatar nan inda ya...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa ba ta ci bashin kuɗi Naira Biliyan 14.26 ba, sai dai wani ɓangare na...
Shugaban Kasa, Bola Tinubu zai tashi daga Abuja a ranar Talata zuwa Senegal, domin halartar bikin rantsar da sabon shugaban...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da bai wa sojoji 17 da aka yi wa kisan gilla a yankin Neja...
Gwamnatin tarayya ta baiwa gwamnatin jihar Kano tallafin tireloli na shinkafa 100 da tirela 44 na dawa da kuma tirela...
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya bayar da tabbacin cewa an kubutar da daliban da aka sace a makarantar Sakandaren Gwamnati...
Wasu Dalibai biyu na Jami’ar Jihar Nasarawa, Keffi (NSUK) sun rasa rayukansu a lokacin da suke ƙoƙarin karbar kayan abinci...