Rundunar sojin Najerya tace an shirya jana'iza tare da birne marigayin COAS a ranar Asabar. Za a yi jana'izarsa a...
Kamar yadda hedkwatan tsaron ta sanar, tace jirgin ya sauka a filin sauka da tashin jiragen na Kaduna sannan ya...
Hukumar NCC ta yi fashin baki kan lamarin IMEI inda tace bamu bukaci 'yan najeriya su bamu lambar IMEI din...
Juma'ar yau bata yiwa yan Najeriya dadi ba yayinda shugaban hafsoshin Sojin kasan Najeriya, Laftanan Janar Ibrahim Attahiru, ya shiga...
Shugaban hafsun sojan kasa, Laftana Janar Ibrahim Attahiru, ya mutu yau - Janar Ibrahim Attahiru ya cika ne bayan ya...
Kungiyar gwamnonin Nijeriya (NGF) ta roki gwamnatin Jihar Kaduna da kungiyar kwadago ta kasa (NLC) da su bi hanyar zaman...
Gwamnatin tarayya ta yi martani kan shawarin gwamnonin Najeriya na karin farashin man fetur. Kungiyar gwamnonin Najeriya ta yi ittifakin...
Rahoto ya bayyana yadda kungiyar ISWAP ta tura mata da kananan yara wajen yakar Boko Haram. An ce an tura...
Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce hare-haren da ake kai wa hukumar tare da ƙona...
‘Yan bindiga dauke da bindigogi sun sace shanu 300 da kayan shagunan mutane a garin Dansadau dake karamar hukumar Maru...