Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Farouk Yahaya a matsayin sabon shugaban hafsan sojin kasa. Farouk Yahaya mai mukamin Manjo Janar...
Yan sanda a jihar Katsina sun kama wani ma'aikacin lafiya na bogi da ke yi wa yan bindiga aiki. Ana...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi nasarar kama wata mota dauke da giya a Kano - Jami'an na Hisbah...
A jiya Litinin ne wasu daruruwan fusatattun matasa suka kulle babban titin Gauraka da ke kan hanyar Abuja zuwa Kaduna...
Bayan kiraye-kirayen da aka yi na soke shirin nan na bautar kasa (NYSC), kudurin dokar da ke neman tabbatar...
Gwamnati ta tarayya ta gama shirin canza wa kwalejin FCFM wurin zama na wucin gadi biyo bayan sace ɗalibai da...
Rahoto ya bayyana cewa, 'yan bindiga sun hallaka wasu mutane uku a wani yankin jihar Sakkwato. Sun kuma yi awon...
Sojoji sun sami nasarar ƙuɓutar da wasu mutane da yan bindiga suka yi niyyar sace wa a ƙaramar hukumar Igabi,...
An samu rashin jituwa tsakanin iyalin COAS Ibrahim Attahiru da rundunar sojin Najeriya lokacin bankwana da gawar sa. Iyalansa sun...
Rundunar Soji a Najeriya ta sako mutum 13 da ake zargi da alaka da Boko Haram a Kano. Kamar yadda...