Shugaban kasa muhammadu Buhari ya jefar da tulin kudirori da ‘Yan Majalisa suka aiko masa - Akwai kudirorin Majalisar Dattawa...
Maganar kiwo da Fulani makiyaya da kuma yadda suka kwashe shekaru aru-aru suna gudanarwa a Najeriya yau ya zama daya...
Bukatar da Musulmai suka gabatar na dokar Shari'ar Musulunci a kudu ya janyo cece-kuce, inda kiristoci suka ''muna kira da...
Bayan watanni, masu garkuwa da mutane sun tare hanyar Kaduna-Abuja, tun lokacin da aka tura jami'an Soji mata rabon da...
Jami'in hukumar FRSC a Kano ya hadu da ajalinsa bayan tare wani direban babban mota. Wani da lamarin ya faru...
Wasu mutane a garin Zurmi da ke karamar hukumar Zurmi a Zamfara sun yi zanga-zanga kan kashe su da yan...
Rundunar Sojin sama ta Najeriya ta ce ana bincike game da hatsarin jirgin da ya kashe tsohon COAS, Ibrahim Attahiru...
Kafin ya bar Duniya, Abubakar Shekau ya fadi inda Boko Haram ke samun makamai. A wani sako da ya shiga...
Najeriya ta karbo bashin kudin da ya haura Naira Tiriliyan 20 a shekara biyar. Daga tsakiyar 2015 zuwa 2020, DMO...
Rundunar yan sanda ta bayyana cewa mun kama dukkan masu hannu a harin da aka kaiwa gwamnan jihar Benuwai, Samuel...