Juma'ar yau bata yiwa yan Najeriya dadi ba yayinda shugaban hafsoshin Sojin kasan Najeriya, Laftanan Janar Ibrahim Attahiru, ya shiga...
Shugaban hafsun sojan kasa, Laftana Janar Ibrahim Attahiru, ya mutu yau - Janar Ibrahim Attahiru ya cika ne bayan ya...
Kungiyar gwamnonin Nijeriya (NGF) ta roki gwamnatin Jihar Kaduna da kungiyar kwadago ta kasa (NLC) da su bi hanyar zaman...
Gwamnatin tarayya ta yi martani kan shawarin gwamnonin Najeriya na karin farashin man fetur. Kungiyar gwamnonin Najeriya ta yi ittifakin...
Rahoto ya bayyana yadda kungiyar ISWAP ta tura mata da kananan yara wajen yakar Boko Haram. An ce an tura...
Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce hare-haren da ake kai wa hukumar tare da ƙona...
‘Yan bindiga dauke da bindigogi sun sace shanu 300 da kayan shagunan mutane a garin Dansadau dake karamar hukumar Maru...
Kungiyar NUPENG ta yi gargadin tsundumawa yajin aiki idan ba a dakatar girman kan El-Rufai ba. Kungiyar ta ce geamnatin...
Gini ya fado wa wani bawan Allah mai suna Alhaji Taiye Hassan wanda hakan yayi sanadiyyar rasa rayuwar sa. Rahotanni...
Shugaba Buhari bai daina ayyukansa na gida ba, shugaban kasan ya tafi wakiltar Najeriya a taron alakar Afrika da Faransa....