Ogbeni Rauf Aregebsola ya bada umarnin goge maganar da aka yi a shafinsa na Facebook da Twitter. Ministan ya bayyana...
Jihar Zamfara na daga cikin jihohin Arewa masu Yammacin Najeriya da suka sha fama da hare-haren 'yan bindiga. A makon...
Shugaban APC ya bayyana cewa, sam ba ya raina abokin hamayya komai kankantarsa, don haka akwai shiri a kasa A...
Wata baturiya da ta auri 'dan Najeriya daga jihar Enugu ta bayyana bidiyon kanta da irin rayuwar da take yi...
Gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu ya bayyana cewa zai baiwa al’ummar jihar Ondo makamai domin kare kansu idan ‘yan ta’adda...
Godswill Akpabio yana shari’a da Udom Ekpoudom a game da takarar Sanata a jihar Akwa Ibom. Tsohon Ministan harkokin Neja-Delta...
Habeeb Okikiola (Portable) ya yi raddi ga masu sukarsa saboda kurum ya na goyon bayan jam’iyyar APC. Mawakin da ya...
Wani dan Achaba ya taimaka wajen fallasa asirin wata mai garkuwa da mutane bayan ya yi kurkure kaɗe ta da...
Wata mata mai suna Mercy, wacce muryarta ke yawo kan dandazon matan da ta gani a dakinta, tace ta sha...
Hotunan wankan sallah na amarya Ummi Rahab da angonta mawaki kuma jarumi Lilin Baba sun kayatar da masoyan su. A...