Jarumin wasan Hausa Ali Nuhu ya magantu a kan sabon bidiyo da ya bayyana na yan ta'adda suna zane fasinjojin...
Hankalin jaruma Mansurah Isah ya matukar tashi bayan cin karo da tayi da bidiyon 'yan ta'adda suna zane fasinjojin jirgin...
A ranar bikin sallah ne Solomon Dalung ya ziyarci Kano inda ya gana da Rabiu Musa Kwankwaso Barr Solomon Dalung...
Wasu majiyoyi sun bayyana abin da ya faru kafin aukuwar harin 'yan bindiga a magarkamar Kuje a Abuja Majiyoyin sun...
Jami'an diflomasiyyar Faransa za su shiga yajin aiki a wata mai zuwa, karo na biyu a tarihin kasar, a wani...
Kasar morocco ta haramta fim din batanci na ''The lady of heaven'' shirin fim din daya maida hankali wajen batanci...
Wannan wani bawan Allah ne me suna Hadi Usman daga Jihar Gombe dan shekaru 67 da yake samar da wutar...
Wannan wata matashiyace da tace saurayinta da suka shafe shekaru 6 suna soyayya ya gudu ya barta. Tace ta yi...
Wadannan bidiyo da hotunan yanda ake sauke shanu daga babbar mota ne da gun shekara da shekaru kusan haka ake...
'Yan bindiga da suka sace ɗalibai daga Islamiyya a Niger sun tuntubi shugaban makarantar. Alhaji Abubakar Alhassan shugaban islamiyya ya...